Ezra 9:14 - Littafi Mai Tsarki14 Za mu sake ƙetare umarninka, mu yi aurayya da mutanen da suke yin waɗannan ƙazanta? Ba za ka yi fushi da mu, ka ƙone mu da fushinka har babu ringi ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Za mu sāke ƙin yin biyayya da umarninka mu yi auratayya da mutanen nan da suke aikata waɗannan abubuwan banƙyama? Ba za ka yi fushi da mu, ka ƙone mu da fushinka har babu ɗan saura ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |