Ezra 8:34 - Littafi Mai Tsarki34 Aka ƙidaya dukan kome aka kuma auna, sa'an nan aka rubuta yawan nauyin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Aka yi lissafi aka auna kome aka tarar yana nan daidai, aka kuma rubuta yawan nauyin a lokacin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Waɗanda fa suka komo daga zaman talala, suka miƙa wa Allah na Isra'ila hadaya ta ƙonawa, da bijimai goma sha biyu domin dukan Isra'ila, da raguna tasa'in da shida, da 'yan raguna saba'in da bakwai. Suka kuma miƙa hadaya don zunubi da bunsurai goma sha biyu. Dukan wannan ya zama hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji.