32 Muka iso Urushalima, muka yi kwana uku.
32 Muka iso Urushalima, inda muka huta kwana uku.
Da na iso Urushalima na yi kwana uku,
A rana ta huɗu, a Haikalin Allah, sai aka ba da azurfa, da zinariya, da kwanoni ga Meremot ɗan Uriya, firist, da Ele'azara ɗan Finehas, da Lawiyawa, wato Yozabad ɗan Yeshuwa, da Nowadiya ɗan Binnuyi.