Ezra 8:30 - Littafi Mai Tsarki30 Sai firistoci da Lawiyawa suka ɗauki azurfa, da zinariya, da kwanoni waɗanda aka auna, zuwa Urushalima, zuwa Haikalin Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Sa’an nan sai firistoci, da Lawiyawa suka karɓi azurfa da zinariya da kuma tsarkakan kwanonin da aka auna don a kai haikalin Allahnmu a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |