Ezra 8:25 - Littafi Mai Tsarki25 Na auna musu azurfa, da zinariya, da kwanoni waɗanda sarki da fādawansa, da manyan mutanensa, da Isra'ilawa duka suka kawo suka miƙa domin Haikalin Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Na auna musu zinariya da azurfa, da kwanoni waɗanda sarki da mashawartansa, da sauran abokan aikinsa, da Isra’ilawan da suke can suka bayar domin haikalin Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |