Ezra 7:5 - Littafi Mai Tsarki5 da Abishuwa da Finehas, da Ele'azara, da Haruna babban firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 ɗan Abishuwa, ɗan Finehas, ɗan Eleyazar, ɗan Haruna babban firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Amariya, babban firist, shi ne zai shugabance ku a kan dukan al'amuran da suke na wajen Ubangiji. Zabadiya, ɗan Isma'ilu mai mulkin gidan Yahuza, shi ne shugabanku a kan dukan al'amuran da suke na wajen sarki. Lawiyawa kuwa su zama muhimman ma'aikatanku. Kada ku ji tsoro a cikin aikinku, Ubangiji kuwa ya kasance tare da masu gaskiya.”