Ezra 7:27 - Littafi Mai Tsarki27 Yabo ya tabbata ga Ubangiji, Allah na kakanninmu, wanda ya sa a zuciyar sarki ya ƙawata Haikalin Ubangijin da yake a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allah na kakanninmu, ya taɓa zuciyar sarki don yă kawo ɗaukaka ga haikalin Allah a Urushalima ta wannan hanya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |