Ezra 7:23 - Littafi Mai Tsarki23 Dukan abin da Allah na Sama ya umarta, sai a yi shi sosai domin Haikalin Allah na Sama, domin kada ya yi fushi da mulkin sarki da 'ya'yansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 A yi duk abin da Allah na sama ya ce don haikalin Allah na sama, sai a yi shi da himma. Me zai sa a jawo wa sarki da ’ya’yansa fushin Allah? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |