Ezra 7:17 - Littafi Mai Tsarki17 “Da wannan kuɗi ne za ka himmatu, ka sayi bijimai, da raguna, da 'yan raguna, da hadayunsu na gari, da na sha. Za ka miƙa su a bisa bagaden Haikalin Allah da yake a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ka tabbata ka yi amfani da kuɗin nan don ka sayi bijimai, da raguna, da ’yan raguna, da hadayu na gari, da na sha, ka kuma miƙa su a kan bagade na haikalin Allahnka a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |