Ezra 7:16 - Littafi Mai Tsarki16 da kuma azurfa da zinariya da za ka samu a dukan lardin Babila tare da hadayu na yardar rai daga mutane da firistoci, hadayun da suka yi wa'adi su bayar da yardar ransu domin Haikalin Allahnsu, da yake a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 haɗe da duk zinariya da azurfan da za ka iya samu a Babilon, da kuma duk bayarwar yardar rai daga mutane da firistoci, domin haikalin Allahnsu da yake a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |