Ezra 7:11 - Littafi Mai Tsarki11 Wannan ita ce takardar doka da sarki Artashate ya ba Ezra, wanda yake firist da magatakarda, ƙwararre cikin sha'anin dokoki da umarnan Ubangiji a cikin Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ga wasiƙar da sarki Artazerzes ya ba Ezra wanda yake firist da kuma malami, mutumin da yake cike da sani game da dokoki da kuma umarnan Ubangiji wa Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |