Ezra 6:7 - Littafi Mai Tsarki7 “Ku ƙyale aikin Haikalin nan na Allah kawai, ku ƙyale masu mulkin Yahudawa da dattawan Yahudawa, su sāke gina Haikalin Allah a wurin da yake a dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Kada ku hana wannan aiki na haikalin Allah. Bari gwamnan Yahudawa, da dattawan Yahudawa su sāke gina wannan gidan Allah a wurin da yake a dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |