Ezra 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 Amma ikon Allah yana kan dattawan Yahudawa, saboda haka ba su hana su yin ginin ba, sai sun kai wa Dariyus labari, sun sami amsa a rubuce tukuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Amma Allah yana tsaron dattawan Yahudawa, saboda haka ba a hana su aikin ba har sai rahoto ya kai wurin Dariyus aka kuma sami amsarsa a rubuce tukuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |