Ezra 5:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ya ce masa, ya ɗauki waɗannan kwanoni, ya tafi, ya sa su cikin Haikalin da yake a Urushalima, a sāke gina Haikalin Allah a wurin da yake a dā.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 ya ce masa, ‘Ka kwashe kayan nan ka je ka zuba su a cikin haikalin Allah a Urushalima. Ka kuma sāke gina gidan Allah a wurin da yake a dā.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |