Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ezra 5:10 - Littafi Mai Tsarki

10 Mun kuma tambaye su sunayensu don mu rubuta maka sunayen mutanen da suke shugabanninsu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Muka kuma tambaye su sunayensu don mu rubuta mu sanar da kai waɗanda suke shugabanninsu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ezra 5:10
3 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Suka kuma tambaye su, “Ina sunayen waɗanda suke yin wannan gini?”


“Mun yi magana da dattawan, muka tambaye su wane ne ya ba su izini su gina wannan Haikali har su gama bangonsa.


To, sai suka ce mana, ‘Mu bayin Allah ne wanda yake da sama da ƙasa, muna sāke gina Haikalin da wani babban sarki na Isra'ila ya gina tun shekaru da yawa da suka wuce.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ