Ezra 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai mutanen ƙasar suka shiga karya zuciyar jama'ar Yahuza, su kuwa suka ji tsoron yin gini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai mutanen da suke zama a wurin suka fara yin ƙoƙari su sa mutanen Yahuda su karaya, suka sa su ji tsoron ci gaba da ginin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |