Ezra 4:21 - Littafi Mai Tsarki21 Saboda haka sai ka umarci waɗannan mutane su daina gina birnin nan, sai lokacin da na ba da umarni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Saboda haka sai ku ba da umarni yanzu cewa mutanen su daina wannan aiki sai lokacin da na ba da umarni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |