Ezra 3:6 - Littafi Mai Tsarki6 Tun daga rana ta fari ga watan bakwai, suka fara miƙa wa Ubangiji hadayu na ƙonawa, amma ba a riga an aza harsashin Haikalin Ubangiji ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 A ranar farko ta watan bakwai, sai suka fara miƙa hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji, ko da yake ba a riga an aza harsashin ginin haikalin Ubangiji ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |