Ezra 3:3 - Littafi Mai Tsarki3 Suka ta da bagaden a wurinsa domin suna jin tsoron mutanen ƙasar. Suka miƙa wa Ubangiji hadayu na ƙonawa safe da yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Duk da tsoron da suke ji na mutanen da suke kewaye da su, sun gina bagaden a wurinsa, suka kuma miƙa hadaya ta ƙonawa a kan bagaden ga Ubangiji safe da yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |