Ezra 2:64 - Littafi Mai Tsarki64-67 Yawan taron jama'a su dubu arba'in da biyu da ɗari uku da sittin (42,360). Barorinsu maza da mata, dubu bakwai da ɗari uku da talatin da bakwai (7,337) Mawaƙa ɗari biyu mata da maza Dawakansu ɗari bakwai da talatin da shida Alfadaransu ɗari biyu da arba'in da biyar Raƙumansu kuma ɗari huɗu da talatin da biyar ne Jakunansu kuwa dubu shida da ɗari bakwai da ashirin (6,720). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202064 Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |