Ezra 2:63 - Littafi Mai Tsarki63 Sai mai mulki ya ce ba za su ci abinci mafi tsarki ba, sai firist ya shawarci Urim da Tummim tukuna, wato kamar kuri'a ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202063 Gwamna ya umarce su cewa kada su ci wani abinci mai tsarki sai firist ya yi shawara ta wurin Urim da Tummim tukuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Yawan taron jama'a su dubu arba'in da biyu da ɗari uku da sittin (42,360). Barorinsu maza da mata, dubu bakwai da ɗari uku da talatin da bakwai (7,337) Mawaƙa ɗari biyu mata da maza Dawakansu ɗari bakwai da talatin da shida Alfadaransu ɗari biyu da arba'in da biyar Raƙumansu kuma ɗari huɗu da talatin da biyar ne Jakunansu kuwa dubu shida da ɗari bakwai da ashirin (6,720).