Ezra 2:62 - Littafi Mai Tsarki62 suka bincika littafin asalin kakanninsu, amma suka ga ba su a ciki. Don haka aka mai da su ƙazantattu, ba a yarda musu su yi aikin firist ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202062 Waɗannan sun nemi sunayen iyalansu a cikin littafin da ake rubuta sunayen amma ba su ga sunayensu ba, saboda haka sai aka hana su zama firistoci domin an ɗauka su marasa tsabta ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |