Ezra 2:59 - Littafi Mai Tsarki59 Waɗannan su ne waɗanda suka zo daga Tel-mela, da Tel-harsha, da Kerub, da Addan, da Immer, amma ba su iya tabbatar da gidajen kakanninsu da asalinsu ba, ko su na Isra'ila ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202059 Waɗannan mutanen ne suka zo daga garuruwan Tel-Mela, Tel-Harsha, Kerub, Addan da Immer, amma ba su iya nuna ainihin tushensu daga Isra’ila ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |