Ezra 2:36 - Littafi Mai Tsarki36-39 Ga kuma lissafin iyalan firistocin da suka komo, Zuriyar Yedaiya na gidan Yeshuwa, mutum ɗari da saba'in da uku Zuriyar Immer, mutum dubu da hamsin da biyu (1,052) Zuriyar Fashur, mutum dubu da ɗari biyu da arba'in da bakwai (1,247). Zuriyar Harim, mutum dubu da goma sha bakwai (1,017). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973 အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Na iyalin Immer, Hanani, da Zabadiya Na iyalin Harim, Ma'aseya, da Iliya, da Shemaiya, da Yehiyel, da Uzziya Na iyalin Fashur, Eliyehoyenai, da Ma'aseya, da Isma'ilu, da Netanel, da Yozabad, da Elasa Na Lawiyawa, Yozabad, da Shimai, da Kelaya, wato Kelita, da Fetahiya, da Yahuza, da Eliyezer Na mawaƙa, Eliyashib Na masu tsaron ƙofa, Shallum, da Telem, da Uri.