Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ezra 2:21 - Littafi Mai Tsarki

21-35 Mutanen da suke a garuruwan nan, su ma suka komo. Mutanen Baitalami, mutum ɗari da ashirin da uku Mutanen Netofa, mutum hamsin da shida Mutanen Anatot, mutum ɗari da ashirin da takwas Zuriyar Azmawet, mutum arba'in da biyu Zuriyar Kiriyat-yeyarim, da Kefira, da Biyerot, mutum ɗari bakwai da arba'in da uku Zuriyar Rama da Geba, mutum ɗari shida da ashirin da ɗaya Mutanen Mikmash, mutum ɗari da ashirin da biyu Mutanen Betel da Ai, mutum ɗari biyu da ashirin da uku Zuriyar Nebo, mutum hamsin da biyu Zuriyar Magbish, mutum ɗari da hamsin da shida Zuriyar wancan Elam, mutum dubu da ɗari biyu da hamsin da huɗu (1,254) Zuriyar Harim, mutum ɗari uku da ashirin Zuriyar Lod, da Hadid, da Ono, mutum ɗari bakwai da ashirin da biyar Mutanen Yariko, mutum ɗari uku da arba'in da biyar Zuriyar Senaya, mutum dubu uku da ɗari shida da talatin (3,630).

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Mutanen Betlehem 123

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ezra 2:21
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

“ ‘Ke ma Baitalami, ta kasar Yahuza, Ko kusa ba ke ce mafi ƙanƙanta a cikin manyan garuruwan Yahuza ba, Domin daga cikinki za a haifi wani mai mulki, Wanda zai zama makiyayin jama'ata, Isra'ila.’ ”


Ta haka fa Rahila ta rasu, aka kuwa binne ta a bakin hanya zuwa Efrata, wato Baitalami.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ