Ezra 10:8 - Littafi Mai Tsarki8 Duk wanda bai zo a cikin kwana uku ba, za a washe shi, a kuma ware shi daga jama'ar da suka dawo daga zaman talala. Haka shugabanni da dattawa suka umarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Duk wanda bai zo a cikin kwana uku ba, za a washe shi, a kuma ware shi daga jama’ar da suka dawo daga bauta. Haka shugabanni da dattawa suka zartar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |