Ezra 10:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ezra kuwa ya tashi, ya sa firistoci da suke shugabanni, da Lawiyawa, da dukan mutanen Isra'ila su rantse, cewa za su yi abin da aka ce. Sai suka yi rantsuwar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai Ezra ya tashi ya sa firistoci da suke shugabanni, da Lawiyawa, da dukan mutanen Isra’ila su rantse, cewa za su yi abin da aka ce. Sai suka yi rantsuwar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |