Ezra 10:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai ka tashi, gama wannan hakkinka ne, mu kuwa muna tare da kai. Sai dai ka yi ƙarfin hali, ka yi shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai ka tashi, gama wannan hakkinka ne, za mu ba ka goyon baya. Saboda haka ka yi ƙarfin hali ka aikata shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |