Ezra 10:20 - Littafi Mai Tsarki20-24 Na iyalin Immer, Hanani, da Zabadiya Na iyalin Harim, Ma'aseya, da Iliya, da Shemaiya, da Yehiyel, da Uzziya Na iyalin Fashur, Eliyehoyenai, da Ma'aseya, da Isma'ilu, da Netanel, da Yozabad, da Elasa Na Lawiyawa, Yozabad, da Shimai, da Kelaya, wato Kelita, da Fetahiya, da Yahuza, da Eliyezer Na mawaƙa, Eliyashib Na masu tsaron ƙofa, Shallum, da Telem, da Uri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Daga zuriyar Immer, akwai Hanani da Zebadiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |