Ezra 10:11 - Littafi Mai Tsarki11 Yanzu sai ku hurta wa Ubangiji Allah na kakanninku, laifinku, ku kuma aikata nufinsa. Ku ware kanku daga mutanen ƙasar da mata baƙi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Yanzu sai ku furta zunubanku ga Ubangiji, Allahn kakanninku, ku kuma yi nufinsa. Ku raba kanku da mutanen da suke kewaye da ku, ku kuma rabu da baƙin mata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |