Ezra 1:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sairus Sarkin Farisa ya sa ma'aji, Mitredat, ya fito da kayayyakin, ya ƙidaya wa Sheshbazzar, shugaban Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sairus sarkin Farisa ya sa Mitredat ma’aji ya ƙirga su a gaban Sheshbazzar ɗan sarkin Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |