Ezekiyel 9:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ya kuma ce musu, “Ku ƙazantar da Haikalin, ku cika farfajiya da kisassu, sa'an nan ku tafi!” Sai suka tafi, suka yi ta kashe mutanen da suke cikin birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’an nan ya ce musu, “Ku ƙazantar da haikalin ku kuma cika filayen da kisassu. Ku tafi!” Saboda haka suka fita suka kuma fara kisa a duk birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |