Ezekiyel 8:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ya ce mini, “Ɗan mutum, ka ɗaga idanunka, ka duba wajen arewa.” Na kuwa ɗaga idanuna wajen arewa, na kuma ga siffa ta tsokano kishi a mashigin ƙofar bagade na wajen arewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai ya ce mini, “Ɗan mutum, duba waje arewa.” Sai na duba, a mashigin arewa na ƙofar bagaden kuwa na ga wannan gunki na tsokanar kishi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |