Ezekiyel 8:2 - Littafi Mai Tsarki2 Da na duba, sai ga siffa wadda dake da kamannin mutum. Daga kwankwason siffar zuwa ƙasa yana da kamannin wuta, daga kwankwason kuma zuwa sama yana da haske kamar na tagulla. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Na duba, sai na ga siffa kamar na mutum. Daga kwankwaso zuwa ƙasa ya yi kamar wuta, kuma daga kwankwaso zuwa sama kamanninsa ya yi haske yana ƙyalli kamar ƙarfe mai haske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |