Ezekiyel 7:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ƙaddararku ta auko muku, ya ku mazaunan ƙasar. Lokaci ya yi, rana ta gabato, ranar tunzuri, ba ta murna da ta sowa a kan duwatsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ƙaddara ta auko miki, ya ke wadda ke zama cikin ƙasar. Lokaci ya yi, rana ta gabato; akwai fargaba, ba farin ciki ba, a kan duwatsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |