Ezekiyel 7:3 - Littafi Mai Tsarki3 “Yanzu matuƙarki ta yi. Zan fashe fushina a kanki, zan kuma shara'anta ki bisa ga ayyukanki, in hukunta ki saboda dukan ƙazantarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ƙarshe yanzu yana a kanki. Zan fashe fushina a kanki. Zan shari’anta ki bisa ga halinki in sāka miki kuma saboda dukan ayyukan banƙyamar da kika yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |