Ezekiyel 7:22 - Littafi Mai Tsarki22 Zan kuwa juya daga gare su. Zan bar su su ƙazantar da Haikalina. Mafasa za su shiga su ƙazantar da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Zan juye fuskata daga gare su, za su kuwa ƙazantar da wurina mai daraja; ’yan fashi za su shiga su kuma ƙazantar da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |