Ezekiyel 7:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sun sa tufafin makoki, razana ta kama su, fuskokinsu kuma suna cike da kunya, akwai sanƙo a kawunansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Za su sa tufafin makoki su kuma rufu da fargaba. Fuskokinsu kuma za su rufu da kunya a kuma aske kawunansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |