Ezekiyel 7:16 - Littafi Mai Tsarki16 Idan akwai waɗanda suka tsere, za a same su a kan duwatsu kamar kurciyoyin kwaruruka, suna baƙin ciki dukansu, kowa yana baƙin ciki saboda laifinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Duk waɗanda suka tsira suka tsere za su kasance a cikin duwatsu, suna kuka kamar kurciyoyin kwaruruka, kowanne saboda zunubansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |