Ezekiyel 7:12 - Littafi Mai Tsarki12 “Lokaci ya yi, ranar ta gabato, kada mai saye ya yi farin ciki, kada kuma mai sayarwa ya yi baƙin ciki, gama fushina yana kan taron jama'a duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Lokaci ya yi! Ranar ta gabato! Kada mai saya ya yi farin ciki ko kuwa mai sayarwa ya yi baƙin ciki, gama hasala tana a kan dukan jama’a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |