Ezekiyel 7:10 - Littafi Mai Tsarki10 “Ga rana ta zo. Ƙaddararku ta zo, rashin gaskiya ta yi fure, girmankai kuma ya yi toho. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “ ‘Ga shi ranar ta zo! Ta iso! Ƙaddararki ta keto, sandar ta yi toho, girman kai ya yi fure! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |