Ezekiyel 6:4 - Littafi Mai Tsarki4 Bagadanku za su zama kango, za a farfasa bagadanku na ƙona turare, zan sa kisassunku su faɗi a gaban gumakansu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Za a ragargaza bagadanku a kuma farfasa bagadanku na ƙone turare; zan kuma kashe mutanenku a gaban gumakanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |