Ezekiyel 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji Allah ya ce, “Wannan ita ce Urushalima. Na kafa ta a tsakiyar al'ummai da ƙasashe kewaye da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 “Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce Urushalima ce wannan, wadda na kafa a tsakiyar al’ummai, da ƙasashe kewaye da ita a ko’ina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |