Ezekiyel 5:4 - Littafi Mai Tsarki4 Daga cikin gashi kaɗan ɗin nan kuma, sai ka ɗibi waɗansu ka sa a wuta. Daga nan ne wuta za ta tashi a Isra'ila duka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Har yanzu, ka ɗibi kaɗan na waɗannan ka zuba su cikin wuta su kuma ƙone. Wuta zai bazu daga nan zuwa dukan gidan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |