Ezekiyel 5:16 - Littafi Mai Tsarki16 Gama zan aiko miki da masifu na yunwa domin hallakarwa. Zan aiko miki da su don su hallaka ki. Zan kawo miki yunwa mai tsanani, in sa abincinki ya ƙare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’ad da na harbe ki da mugayen kibiyoyina da kuma kibiyoyi masu hallakarwa na yunwa, zan yi harbi don in kashe ki. Zan kawo ƙarin yunwa a kanki in kuma yanke tanadin abincinki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |