Ezekiyel 5:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ubangiji ya ce, “Ya kai ɗan mutum, sai ka ɗauki takobi mai kaifi, ka more shi kamar askar wanzami, ka aske kanka da gemunka. Ka auna gashin da ma'auni, don ka raba shi kashi uku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 “Yanzu, ɗan mutum, ka ɗauki takobi mai kaifi ka kuma yi amfani da shi kamar rezan mai aski don askin kanka da gemunka. Sa’an nan ka ɗauki ma’auni ka kuma raba gashin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |