Ezekiyel 47:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai ya fito da ni ta hanyar ƙofar arewa, ya kewaya da ni zuwa ƙofar waje wadda take fuskantar gabas. Ruwan kuwa yana gangarowa kaɗan kaɗan daga wajen kudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Sai ya fitar da ni ta ƙofar arewa ya kewaye da ni ta waje zuwa ƙofar da take waje mai fuskantar gabas, ruwan kuwa yana malalowa daga wajen kudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |