Ezekiyel 45:2 - Littafi Mai Tsarki2 Daga cikin wannan, murabba'i mai tsawo kamu ɗari biyar, da faɗi ɗari biyar, zai zama wuri mai tsarki, fili kuma mai kamu hamsin zai kewaye wurin nan mai tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Daga cikin wannan, sashe guda da yake murabba’i mai tsawo kamu 500 zai zama don wuri mai tsarki, kamu 50 kewaye da shi zai zama fili. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |