Ezekiyel 41:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sai ya kai ni cikin Haikalin, sa'an nan ya auna ginshiƙai. Fāɗin ginshiƙan kamu shida ne a kowane gefe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sai mutumin ya kawo ni wuri mai tsarki da yake waje ya kuma auna madogaransa; fāɗin gefe-gefen kamu shida ne a kowane gefe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |