Ezekiyel 40:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ya tafi kuma wajen ƙofar gabas ya hau matakanta, ya auna dokin ƙofar, faɗinta kamu shida ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Sa’an nan ya tafi ƙofar da take fuskantar gabas. Ya hau matakanta ya auna madogarar ƙofa; zurfinta kamu shida ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |